-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Labaran Inksnation: Abubuwa Uku Da Zasu Iya Hanaka/ki Samun Albashin Inksnation A Karshen Wannan Watan

Labaran Inksnation: Abubuwa Uku Da Zasu Iya Hanaka/ki Samun Albashin Inksnation A Karshen Wannan Watan

Labaran Inksnation: Abubuwa Uku Da Zasu Iya Hanaka/ki Samun Albashin Inksnation A Karshen Wannan Watan

Nan Bada jimawaba Babbar Mahajarnan ta Inksnation zata fara aiki, 


Muna sane da cewa wasu mutane har yanzu suna yiwa Inksnation hangen zamba amma fadin Hakan zai iya zama gaskiya ko karya amma abisa mafi la'akari shine inksnation gaskiyane.

Ko kasan cewa Inksnation an gina shi akan Crypto kuma duk wanda zai gaya maka tsarinsa daya da ponzi to ba gaskiya bane. 

Ta yaya Inksnation zai biya dubban mutanen da sukayi rigista dashi

Za a ba ku kuɗi wato Pinkoin a cikin walat ɗin ku, amma bazaku iya fidda kudin baki daya ba, sai dai ku fidda wani kaso daga ciki misali wadanda sukayi rigistar tsarin N1,000 Suna da dama a kowane wata su fidda Naira N12,000 zuwa asusun zahiri wato bank.

LURA: Idan baka tabbatar da asusunka ba (verified), mai yiwuwa ba za'a biyaka albashinka ba a wannan watan. Don tabbatar da asusunka, garzaya zuwa wajan wanda yayi maka register don sanardashi matsalar ka kafin karshen wannan watan

Abu na biyu, idan hoton fasfo ɗinka ya zama bishi-bishi, Hakan zai iya jinkirta biyanka Albashinka.

Na Uku, ka tabbatar da ranar haihuwar ka ya zama daidai da Ranar haihuwarka da kayi amfani dashi a asusun Zahuri(bank)

A ƙarshe, ka saka lambar wayar aiki a cikin shafin bayanan asusun. 

Zamu ci gaba da kawo muku bayanan inksnation a wannan shafin. 

Idan kuna da wasu gunaguni ko bincike a hankali ku bar amsa kan sashin sharhin da ke ƙasa.

0 Response to "Labaran Inksnation: Abubuwa Uku Da Zasu Iya Hanaka/ki Samun Albashin Inksnation A Karshen Wannan Watan"

Post a Comment