MANARA: APPLY NON INTEREST LOAN

MANARA: APPLY NON INTEREST LOAN 

19/Post a Comment/Comments

 1. na cika amma na manta da occupation shin ba matsala???

  ReplyDelete
 2. Babu matsala, zasu aiko maka sako idan kayi nasara

  ReplyDelete
 3. Slm tambayata anan shine abin Yana daukar lokacine kafin asanar dakai idan kayi nasara

  ReplyDelete
 4. Yya akeyin registration din link

  ReplyDelete
 5. Barka da asuba. Inakokarin register amma baibudeba wove hanya zambi inyi register nagode.

  ReplyDelete
 6. ASSALAMUALEKUM INA FATAN ALKHARI GA SHUWA GABAN IN MU NA JIBWIS DA NA KASA ALLAH YA KARA TSAREWA TARE DA JAGORAN CI NA ADALCI.

  ReplyDelete
 7. ASSALAMUALEKUM NI KUMA IDAN ZAN CIKA SAI A CE IN YOUR CONNECTION IS NOT PRIVATE SAI KUMA A CE ATTERCAS TRYING TO READ E. G PASSWORD, MESSAGE AND CREDIT CARDS. MENE NE GASKIYAR ALAMARI. BARAKALLAHU FI.

  ReplyDelete
 8. Assalamu alaikum, nayi kokarin applying amma se yace wai 403 forbidden,Meye matsalan ? Nagode

  ReplyDelete
 9. Ka kara gwadawa wata kila sun kan aiki ko sun rufe shi

  ReplyDelete
 10. Dan Allah muna nema kari bayani gameda rashin buduwan da page na applying din yakeyi.

  ReplyDelete
 11. Aslkm nacika amma Na saka business sainaga ancanza tsari naga nomane kawai, yanzu ya matsayin Wanda nayi kenan.

  ReplyDelete
 12. Nayi regete Amma bansami saka local government Dina ba yazan gyara shi

  ReplyDelete
 13. Slm nayi rigistar Amma Bvn in akwai dan marsala a wagen typing in Yaya zanyi

  ReplyDelete
 14. Nayi register Amma Naman tada occupation

  ReplyDelete
 15. Assalamu alaikum, tambaya tun yaushe aka fara yin rijista kuma suwa suka fara samu kuma nawa sukagani

  ReplyDelete

Post a Comment

Footer Social

Mobile Menu