-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Cikakken Bayanin Yadda ake karin Duwawu da Nono

Cikakken Bayanin Yadda ake karin Duwawu da Nono

Cikakken Bayanin Yadda ake karin Duwawu da Nono KARIN HIPS (DUWAWU)
Kafin kiyi amfani da maganin karin girman hips ko duwawu Abinda ya kamata kifara sani shine yaya yanayin jikinki yake watau sigarki take don karkiyi karinda zaiyi miki yawa ko yayi miki kadan
Kuma kiyi tunani shin yadace kiyi karin ko bai daceba.
Abinda nake nufi shine akwai mace Wanda taketa
kiba ita wannan batada matsakar wannan koda
yake ana samu wacce kibarta tafi yawa ta sama
Akwai kuma mace wacce take batada kiba
amma tanada breast (nono) sosai to irin
wadannan zaka samesu basuda
wadataccen hips irinsu sune ya kamata
surinka kokarin amfanida maganin karin
hips amma mace wacce batada nono
sosai tun tana budurwa ana samunta da
hips itama wannan babu ruwanta da wani
maganin karin hips
To idan kinga ya dace ki kara hips ga
hanyoyinda zakibi in Allah ya yarda zakiyi
nasara

(1) Kisamu dankali na hausa ko na
turawa ki dafashi saiki yanyankashi
sannan ki dakashi ki zuba acikin nono ko
madara peak sannan ki zuba zuma ki
gaurayashi sosai kisha zaki iyayinsa sau3
Akowanne sati tabbas wannan hadin har
ni ima yana karawa mace
(2) ko kuma ki samu kankana ki
yanyankata da gwanda itama ki fereta sai
kabewa itama ki yankata kokumba (gurji)
shima haka da tumatur ki yanyankashi ki
wankeshi duk kiyi markadensu waje daya
ki tace ruwan kinasha sau2 a rana
Shima wannan yana kara hips sannan
yana karawa mace ni ima...
KARIN HIPS (DUWAWU)
budurwa ko matar aure kike zaki iya
jarraba wannan hadin wato Abarba da
Ayaba, da Gwanda da Kankana ki
markadasu ki tace ruwan sannan ki zuba
Zuma da Madara peak ki ajiyeshi inda
bazai baciba ki wuni kinasha kuma
kowane lokaci zaki iyasha babu adadi
amma anaso kisha da safe kafin kici
komai
Haka kuma kina iya samun Zogale dafaffe,
ki hada da ganyen Alayahu, ki
zuba Tumatiri da Albasa, ki yi
kwadonsu da kuli ki rika ci shima wanan
yana karawa mace hips

1 Response to "Cikakken Bayanin Yadda ake karin Duwawu da Nono "