-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
An buɗe damar neman Global Teacher Prize 2027, lambar yabo ta duniya da ke ba fitaccen malami kyautar har US$1 Million

An buɗe damar neman Global Teacher Prize 2027, lambar yabo ta duniya da ke ba fitaccen malami kyautar har US$1 Million

MALAMAI, DAMA TA WUCE AJIN KARATU!

An buɗe damar neman Global Teacher Prize 2027, lambar yabo ta duniya da ke ba fitaccen malami kyautar har US$1 Million.

A wannan shekarar, ba malaman aji kawai ake la'akari da su ba. Haka kuma ana maraba da:

  • Masu koyarwa ta yanar gizo (Digital Educators)

  • Masu jagorantar shirye-shiryen ilimi

  • Malaman da ke aiki a wuraren da ba tsarin makaranta na yau da kullum ba.

Idan kai malami ne ko ka san malamin da ke kawo babban sauyi a rayuwar ɗalibai da al'umma, wannan dama ce ta duniya.

Aikace-aikacen neman lambar yabon da kuma nomination sun buɗe.

Danna nan domin neman Global Teacher Prize 2027

Danna nan domin zaɓen malami (Nominate)

0 Response to "An buɗe damar neman Global Teacher Prize 2027, lambar yabo ta duniya da ke ba fitaccen malami kyautar har US$1 Million"

Post a Comment