-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

SABUWAR DAMAR AIKI: Gidauniyar ‘New Incentives’ Ta Bude Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata Masu SSCE, Diploma, NCE Zuwa PhD A Jihohin Arewa (Duba Yadda Zaka Cike)

Kamar yadda muka yi muku alkawari a baya cewa za mu sanar da ku zaran an bude shafin daukar ma’aikata na gidauniyar New Incentives, yanzu haka an cika wannan alkawari. Wannan gidauniya, wadda aka sani da tallafa wa lafiyar yara da bayar da rigakafi a jihohin Arewa, tana neman kwararrun ma’aikata da za su taimaka wajen cimma burinta.

Wannan dama ce ta musamman ga duk wanda ke da takardar shaida ta SSCE, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc har zuwa Ph.D.

Jihohin Da Aikin Ya Shafa:
Ayyukan suna nan a jihohin: Bauchi, Gombe, Jigawa, Katsina, Zamfara, Kaduna, Kano, Kebbi, Sokoto, Niger, da Yobe. Akwai kuma aikin akanta (Accountant) wanda za a iya yi daga ko’ina a duniya (Remote).

Ga Jerin Ayyukan Da Aka Bude Da Kuma Hanyar Cikewa (Links):

📍 Bauchi State

📍 Gombe State

📍 Jigawa, Katsina & Zamfara

📍 Kaduna State

📍 Kano State

📍 Kebbi State

📍 Niger State

📍 Sokoto State

📍 Yobe State

 Aikin Akanta (Remote/Worldwide)

0 Response to "SABUWAR DAMAR AIKI: Gidauniyar ‘New Incentives’ Ta Bude Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata Masu SSCE, Diploma, NCE Zuwa PhD A Jihohin Arewa (Duba Yadda Zaka Cike)"

Post a Comment