Akwai Albashi Mai Tsoka: Ina Masu Kwalin SSCE, OND, NCE, HND, BSc, MSc, ko Ph.D? Damar Aiki Ta Samu a Kamfanin eHealth4everyone
Akwai Albashi Mai Tsoka: Ina Masu Kwalin SSCE, OND, NCE, HND, BSc, MSc, ko Ph.D? Damar Aiki Ta Samu a Kamfanin eHealth4everyone
Gurbi/Guraben Ayyukan da Ake Bukata:
Software Project Management Assistant (Mataimaki kan gudanar da ayyukan manhaja).Business Development Intern (Mai koyon aikin habaka kasuwanci).Python Web (Django) Developer (Masanin kera manhajoji ta amfani da Python).Public Health Analyst (Mai nazarin fannin lafiyar al'umma).Engagement Assistant (Mataimaki kan harkar hulda da jama'a).Administrative Assistant (Mataimaki a fannin gudanarwa).Data Entry Clerk (Ma'aikacin shigar da bayanai a kwamfuta).Data Quality Assistant (Mataimaki kan tabbatar da ingancin bayanai).Finance and Admin Intern (Mai koyon aikin kudi da gudanarwa).Digital Engagement Intern (Mai koyon hulda da jama'a ta kafar yanar gizo).
Yadda Zaku Nemi Aiki (Method of Application):
More...
0 Response to "Akwai Albashi Mai Tsoka: Ina Masu Kwalin SSCE, OND, NCE, HND, BSc, MSc, ko Ph.D? Damar Aiki Ta Samu a Kamfanin eHealth4everyone"
Post a Comment