Sanarwa ga Masu Sha'awar Rajistar Free CAC ta SMEDAN: Muhimman Matakai
Friday, January 2, 2026
Comment
Sanarwa ga Masu Sha'awar Rajistar Free CAC ta SMEDAN: Muhimman Matakai
Ga masu rajista na Free CAC ta SMEDAN, muna sanar da ku cewa
Idan kun riga kun cike rajistar, dole ne ku ɗora (upload) takardar NIN Number Slip ko NIN Card (plastic) wanda ya fito sosai, ba tare da wani abu ya rufe ba.
Ga wadanda ba su cika rajistar ba, ku yi amfani da wannan hanyar don yin rajista: https://portal.smedan.gov.ng
Idan kuna cike bayanan mai kasuwanci (Proprietor), a wajen da aka rubuta "DATE OF COMMENCEMENT," ku rubuta kwanan wata da ranar da kuka fara rajistar kasuwancin ku.
Muna rokon ku da ku kula da waɗannan abubuwan domin samun takardar shaidar CAC kyauta cikin sauƙi.
Nagode.
0 Response to "Sanarwa ga Masu Sha'awar Rajistar Free CAC ta SMEDAN: Muhimman Matakai"
Post a Comment