SANARWA: AN BUƊE SHAFIN NEMAN AIKIN ƊAN SANDA
An buɗe shafin (Portal) na neman aikin Ɗan Sanda. Duk mai sha'awa ko ra'ayi ya yi maza ya garzaya ya cike.
Jama'a, ku tabbatar kuna da lambar NIN ɗinku a kusa domin ita ake amfani da ita wajen cikewa. Kada ku bari a barku a baya.
Ga adireshin shafin nan a ƙasa 👇👇⬇️
https://recruitment.psc.gov.ng/
Allah ya sa a dace, Amin.
07039411475
ReplyDelete