-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Abinda Zakuyi Idan TVET Dashboard Naku Yana PENDING

Abinda Zakuyi Idan TVET Dashboard Naku Yana PENDING

Abinda Zakuyi Idan TVET Dashboard Naku Yana PENDING

Duk wanda aka turowa Sakon Invitation na Documentation a Email inbox ya bincika Kasan Text Zaiyi Accept ko Reject.

Idan yayi Accepted daga Nan zakaga Application ID Code sai Mutum yayi Upload na Photo.

PENDING 

Duk wanda Dashboard na shi ya ke Pending ya Kara Hakuri TVET MANAGEMENT Na kokari Cigaba a da Approved Nan Bada Jimawa ba Insha Allah .

TVET INITIATIVE na cigaba da Kira da Tura Sakon Invitation Documentation ta Email inbox ko SMS tare da Phone Call.

Kada ka Kuskura a Tura Maka Sako ka Dau Kwana biyar baka Je Training Center ba, haka na iya sawa ka Rasa Wannan Damar ko Sauya Wani Amadadinka.


Ubangiji Allah Sa Mudace Amin.

0 Response to "Abinda Zakuyi Idan TVET Dashboard Naku Yana PENDING"

Post a Comment