-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Sanarwa ga Masu Sha’awar Neman Aiki – MTN Nigeria

Sanarwa ga Masu Sha’awar Neman Aiki – MTN Nigeria

Sanarwa ga Masu Sha’awar Neman Aiki – MTN Nigeria

Kamfanin MTN Nigeria na daukar ma’aikata a fannoni daban-daban. Wannan wata kafa ce ta samun aiki a daya daga cikin manyan kamfanonin sadarwa a Najeriya. Akwai guraben aiki guda goma (10) da ake bukata cikawa, kamar yadda aka jera a kasa:


1. Analyst - Treasury Operations

    Wurin aiki: Lagos

    Ranar karewa: 16 ga Mayu, 2025

    Danna nan don nema


2. Head - IT Services Operation

    Wurin aiki: Lagos

    Ranar karewa: 12 ga Mayu, 2025

    Danna nan don nema: 


3. Manager, Special Projects Towerco Management - Network

    Wurin aiki: Lagos

    Ranar karewa: 12 ga Mayu, 2025

    Danna nan don nema:


4. Manager, Contract Towerco Management - Network

    Wurin aiki: Lagos

    Ranar karewa: 12 ga Mayu, 2025

    Danna nan don nema


5. Senior Manager, Tower Co Management - Network

    Wurin aiki: Lagos

    Ranar karewa: 12 ga Mayu, 2025

    Danna nan don nema


6. Representative, Sales and Trade Development Shendam - Sales and Distribution

    Wurin aiki: Lagos

    Ranar karewa: 12 ga Mayu, 2025

    Danna nan don nema


7. Administrator, Reward - Human Resources

    Wurin aiki: Lagos

    Ranar karewa: 12 ga Mayu, 2025

    Danna nan don nema:


8. Senior Manager, Segment Planning and Customer Intelligence - Customer Relations and Experience

    Wurin aiki: Lagos

    Ranar karewa: 12 ga Mayu, 2025

     Danna nan don nema


9. Analyst - Financial Operations Special Projects

    Wurin aiki: Lagos

    Ranar karewa: 8 ga Mayu, 2025

    Danna nan don nema


10. General Manager, Network Services - Network

     Wurin aiki: Lagos

     Ranar karewa: 12 ga Mayu, 2025

     Danna nan don nema:


Lura: Muna kira ga masu sha’awa da su danna kowanne daga cikin link/mahaɗan da ke sama domin samun cikakken bayani da kuma yadda za su cike takardar neman aikin.

Kada ku bari wannan damar ta wuce ku. Allah ya bada sa’a.

0 Response to "Sanarwa ga Masu Sha’awar Neman Aiki – MTN Nigeria"

Post a Comment