-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

An Sake Buɗe Shafin: Ga Masu Takardun Kammala Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D – An Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Gidauniyar New Incentives

Shirin New Incentives shiri ne mai muhimmanci da ke tallafawa marasa galihu, musamman don kare lafiyar yara da inganta rayuwar al’umma. Shirin yana bayar da rigakafi ga kananan yara da kuma tallafi wajen shawo kan kalubalen yau da kullum. Ana aiwatar da shirin a jihohin arewacin Najeriya kamar su: Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna da Kebbi.

Kamar yadda muka yi muku alkawari a baya cewa za a bude shafin daukar sabbin ma’aikata, yanzu haka an bude dama ta musamman. Duba da wannan cigaba, mun tattara bayanan ayyukan da aka bude domin saukaka muku samun cikakken bayani da yadda zaku nemi aikin da ya dace da ku.

Wannan dama ce ta musamman ga matasa masu neman aiki da ke da sha’awar tallafa wa al’umma, musamman masu takardun shaida irin su: Kwalin Sakandare (SSCE), Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc ko Ph.D.

Sabbin Ayyuka da Aka Bude a Shirin New Incentives: Ga Jerin Kuma Yadda Zaku Nema!

Ga jerin ayyukan da aka bude a halin yanzu a gidauniyar New Incentives. Karkashin kowane aiki, zaku ga rubutun "Shafin Cikewa". Ku duba jerin ayyukan, ku zabi wanda ya dace da ku, sannan ku danna kan "Shafin Cikewa" na wannan aikin domin fara neman damar.

Jerin Ayyukan da Aka Bude:

Ku tabbar kun nemi inda akarubuta 
Only applicants who have completed this Google Form will be considered for the position

Sai ku latsa inda aka rubuta Google Form yakin za a iya karbar ayyukanku

0 Response to "An Sake Buɗe Shafin: Ga Masu Takardun Kammala Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D – An Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Gidauniyar New Incentives"

Post a Comment