-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Akwai Albashi: Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Bude Shafin Daukar Ma’aikata da Fiye da 10,000 na Guraben Aiki

Gwamnatin Jihar Bauchi, ƙarƙashin jagorancin Mai Girma Gwamna, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ta kaddamar da sabon Shafin Daukar Ma’aikata (recruitment.bauchistate.gov.ng), inda aka buɗe fiye da guraben aiki 10,000 a Ma’aikatu, Sassa da Hukumomi (MDAs) daban-daban.

Ana gayyatar matasa da ƙwararru daga Jihar Bauchi da su ziyarci shafin domin neman guraben aiki a fannonin kamar ilimi, lafiya, gine-gine da sauransu. An tsara tsarin daukar aikin cikin gaskiya, sauri da sauƙi.

0 Response to "Akwai Albashi: Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Bude Shafin Daukar Ma’aikata da Fiye da 10,000 na Guraben Aiki"

Post a Comment