Yadda ake miyar egushi
Yadda ake miyar egushi
ingredients
1. Egusi
2 Ugo leave
3 Stock fish
4 Dried fish (bushashen kifi)
5 Kpomo (ganda)
6 Seasoning cubes Maggi
7 Palm oil (Manja)
8 Scott bo (attaruhu)
9 Onions .(albasa)
10 Beef meat (Naman saniya)
11 Daddawa yar kadan.
12 Spices kadan
Da farko a jajjaga attaruhu da albasa guri daya asaka manja a wuta yayi zafi sai a zuba attaruhu da albasa da dan da daddawa kadan sai a
soyasu kadan sai a kawo egusi a xuba a ciki a cigaba da juyashi occasionally har sai manja ya ratso jikin egusi din sai a kawo ruwan tafashen nama a xuba a juyashi sosai sai a rufe.
Dama kin wanke kpomo (gandarki) ki dan dafata tayi laushi.
Sai ki bude tukunyarki sai ki xuba kpomo dinki ki kara ruwan zafi ki juya ki rufe bayan wasu mintina sai kisa beef meat dinki wato naman sa sai ki juya bayan minti kadan sai kisa stock fish da dried fish dinki ki juya ki rufe ki barshi y kara dahuwa sai kisa seasoning cubes da cray fish dinki dakakke ki juya sosai ki rufe xaki iya kara dafaffen ruwa kadan sai ki rufe ki barshi for some minutes sai kisa spices dinki ki Kawo ugu leaves dinki da kika wanke kika tsane ki xuba ki barshi kamar 5 minutes sai ki sauke. Aci dadi lafiya
0 Response to "Yadda ake miyar egushi"
Post a Comment