Daukar Sabbin Ma'aikata a Kungiyar Medecins du Monde (MdM) Najeriya: Bayani da Yadda Zaku Cike Aiki
Daukar Sabbin Ma'aikata a Kungiyar Medecins du Monde (MdM) Najeriya: Bayani da Yadda Zaku Cike Aiki
Medecins du Monde (MdM) wata ƙungiya ce ta agajin jinƙai ta ƙasa da ƙasa wadda ke da manufar samar da kulawar lafiya ga mutanen da suka fi zama cikin rashin lafiya, a faɗin duniya, har da Faransa. MdM na ƙoƙarin jan hankalin likitoci da wasu masu ba da kula na lafiya, da kuma mutanen da suke da ƙwarewa a wasu fannoni da ake buƙata don gudanar da ayyukanta, don shiga cikin ayyukan jinƙai na ƙungiyar. Hakanan, tana neman duk wata goyon baya daga masana da ake buƙata don cimma burin ayyukanta, tare da neman a koda yaushe inganta kyakkyawar hulɗa da al'ummomin da take kula da su. MdM tana aiki a Najeriya, Jihar Borno tun watan Oktoban shekarar 2016.
Ayyuka da aka bude a yanzu haka:
Registrar - Borno
- Salary Range: N200,000 – N300,000 / month
- Application Closing Date: 4th September, 2024
MHPSS Counsellor - Borno
- Salary Range: N400,000 – N500,000 / month
- Application Closing Date: 4th September, 2024
Clinician - Borno
- Salary Range: Not Mentioned
- Application Closing Date: 4th September, 2024
MEAL Supervisor - Katsina
- Salary Range: N500,000 – N750,000 / month
- Application Closing Date: 6th September, 2024
Pharmacist - Katsina
- Salary Range: N400,000 – N500,000 / month
- Application Closing Date: 5th September, 2024
MEAL Officer - Katsina
- Salary Range: N400,000 – N500,000 Monthly
- Application Closing Date: 4th September, 2024
Medical Supervisor (MoH Clinic) - Katsina
- Salary Range: N500,000 – N750,000 / month
- Application Closing Date: 5th September, 2024
Yadda Zaku Cike Aikin
Masu sha'awa da suka cancanta su tura CV da wasiƙar neman aiki (cover letter) nasu a cikin takarda guda ɗaya zuwa: recruitment.nigeria@medecinsdumonde.net suyi amfani da suna aikin da suke son cikewa da wuri (location) a matsayin taken saƙon(Subject mail).
Allah Yasa Mu Dace Baki Daya
0 Response to "Daukar Sabbin Ma'aikata a Kungiyar Medecins du Monde (MdM) Najeriya: Bayani da Yadda Zaku Cike Aiki"
Post a Comment