Ƙungiyar Nan Mai Taken Life Helpers Initiative (LHI) Dake Bada Taimako A Yankunan Arewa Ta Bude Shafin ɗaukar Sabbin Ma'aikata [Akai Albashi Mai Yawa]
Ƙungiyar Nan Mai Taken Life Helpers Initiative (LHI) Dake Bada Taimako A Yankunan Arewa Ta Bude Shafin ɗaukar Sabbin Ma'aikata [Akai Albashi Mai Yawa]
Life Helpers Initiative (LHI) kungiya ce ta Najeriya mai zaman kanta, mai rijista a Najeriya kuma tana aiki a jihohi daban-daban na kasar. kungiyar na farin cikin sanar maku da cewa ta bude shafin daukar sabin ma'aikata.
A matsayin ƙungiyar mai da hankali kan jinsi, tallafi da abokantaka, ƙarfafa mutanen da ke fama da cutar HIV/AIDS, nakasassu da sauransu.
Aikin da ka bude
1. Admin & Logistics Officers (Multiple Locations)
2. Program / Project Coordinator
3. Programs Officer (Multiple Locations)
4. Monitoring & Evaluation Officers (Multiple Locations)
5. Finance Manager
Yadda Zaku Cike
Duk wanda ya ke sha’awar kuma ya cika ka’idojin da ake bukata ya aika da CV da wasikar neman aiki zuwa: recruitment@lhinigeria.org kafin ko ranar 27 ga Yuli, 2024, ta amfani da taken aikin da wurin da ake nema a matsayin jigon sakon.
0 Response to "Ƙungiyar Nan Mai Taken Life Helpers Initiative (LHI) Dake Bada Taimako A Yankunan Arewa Ta Bude Shafin ɗaukar Sabbin Ma'aikata [Akai Albashi Mai Yawa]"
Post a Comment