-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Tallafin Bashin Dalibai: Shin Sai da NIN, JAMB, BVN Za'a Iya Cike Tallafin Bashin Dalibai?

Tallafin Bashin Dalibai: Shin Sai da NIN, JAMB, BVN Za'a Iya Cike Tallafin Bashin Dalibai?

Tallafin Bashin Dalibai: Shin Sai da NIN, JAMB, BVN Za'a Iya Cike Tallafin Bashin Dalibai? 

Matasa ‘yan najeriya miliyan 1.2 ne za su kasance a rukunin farko na wadanda za su ci gajiyar shirin rancen dalibai na Gwamnatin bola Tinubu.

Dangane da sharadin wadanda za su ci gajiyar shirin, lambobin hadin gwiwa da hukumar shirya jarabawar shiga jami’a ta JAMB, da lambar tantancewa ta kasa (NIN), da kuma lambar tantance bankin (BVN), da dai sauran bayanai kafin su iya. nemi rance.

Masu sha'awa zasu iya shiga yanar gizon nan 

https://nelf.gov.ng yau din nan aka bude rijistar neman rancen dalibai ku jaraba nema ku xaa dace koyi kokarin bin ka'idoji wajen yin rijista.

Shawarata gareku kafin ku fara shiga wajen da zasuyi rijista ku fara karanta ka'idojin hakan zai taimaka muku wajen kaucewa kuskure yayin cikawa Allah ya ba masu rabo sa'a.

0 Response to "Tallafin Bashin Dalibai: Shin Sai da NIN, JAMB, BVN Za'a Iya Cike Tallafin Bashin Dalibai? "

Post a Comment