-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Sabon Tallafin: Gwamnatin Tarayya Ta Sake Kirkiro Da Wani Sabon Tallafi Mai Suna Consumer Credit Scheme

Sabon Tallafin: Gwamnatin Tarayya Ta Sake Kirkiro Da Wani Sabon Tallafi Mai Suna Consumer Credit Scheme

Sabon Tallafin: Gwamnatin Tarayya Ta Sake Kirkiro Da Wani Sabon Tallafi Mai Suna Consumer Credit Scheme

Mai magana da yawun shugaban kasa Ajuri Ngelela ya bayyana cewa za a rufe manhajar rijistar shiga cikin shirin ranar 15 ga watan May din nan mai zuwa

Duk masu sha'awa za su iya ziyarar adireshin yanar gizo da aka buɗe don bayar da tallafin kamar haka;

 www.credicorp.ng

Akwai kusan matakai 5 da suka shimfida wajen cike neman shirin, har zai kawo ka in da za ka sa NIN number dinka, daga karshe kuma za su  nuna maka inda za ka dauki hotonka a tsarin selfie, da ka yi zai sa maka akamar ✅ Thank you for expressing interest, daga nan sai dai a jira in da rabo sai dai ku ji kudi sun shigo account dinku garam! 

Allah Ya bada sa'a, a taimaka a yada don wasu su karu.

Abubuwan da form ya kunsa 

1. Personal Information:

   - First Name: Firstname

   - Middle Name: MiddleName

   - Surname: Lastname

   - Email: Email

   - Phone Number: 

   - Gender: 

   - Date of Birth: 

   - State of Origin: 

   - State of Residence: 


2. Credit Needs:

   - Most Important Need for Credit: 

   - Amount You Can Borrow and Repay Comfortably over 6 Months: ₦50,000

   - Previous Borrowing History: Yes/No

   - National Identification Number (NIN): NIN


3. Primary Employment:

   - Occupation: 

   - Years in Current Employment: 

   - Monthly Earnings from Main Employment: 

   - Bank Name for Income Receipt: 

   - Bank Account Number: Account Number


4. Secondary Employment:

   - Secondary Employment/Side Hustle: Yes/No


5. Consent:

   - Consent to Credit Check and Data Use: Yes, I agree


6. Face Capture (Optional):

   - Face Capture: 


0 Response to "Sabon Tallafin: Gwamnatin Tarayya Ta Sake Kirkiro Da Wani Sabon Tallafi Mai Suna Consumer Credit Scheme"

Post a Comment