Ina Masu Shawar Aikin Direba? Kungiyar Agaji Ta Medecins Sans Frontieres (MSF) Na Daukar Direbobi
Ina Masu Shawar Aikin Direba? Kungiyar Agaji Ta Medecins Sans Frontieres (MSF) Na Daukar Direbobi
Medecins Sans Frontieres (MSF) kungiya ce ta kasa da kasa, mai zaman kanta, kungiyar agaji mai zaman kanta. Ƙungiyar na ba da taimako ga al'ummomin da ke cikin matsi, da waɗanda bala'o'i suka fadawa ko rikici ya shafesu. Medecins Sans Frontieres (MSF) na aiki ba tare da nuna bambanci ba ko da la'akari da kabilanci, addinanci, akida ko siyasa ba kuma suna aiki a Najeriya tun Fabrairu 1996.
Medecins Sans Frontieres (MSF) na neman direbobin mota don cike gurbin Direba da zai kasance a ofishinsu na Sakkwato, Aikin ya hada jigilar kayayyaki da daukar ma'aikatan MSF,
Yadda Zaku Cike
Hanya ta farlo
Domin cike wannan gurbin ku aika da (CV) da kwafi na takaddunku, ku rubuta "Driver" a matsayin title na sakon ku aika zuwa wanna email sokvax-admin@oca.msf
Hanya ta biyu
Ku latsa shafin yanar gizo-gizo dake a kasa domin cikewa kai tsaye
9068415088
ReplyDelete