-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Idan Ka Cike Tallafin N50,000 Na Gwamnatin Tarayya Daure Ka Karanta Wannan Sako

Idan Ka Cike Tallafin N50,000 Na Gwamnatin Tarayya Daure Ka Karanta Wannan Sako

Idan Ka Cike Tallafin N50,000 Na Gwamnatin Tarayya Daure Ka Karanta Wannan Sako

Muna ci gaba da samun tambayoyinku akan tallafin n50,000 na gwamnatin tarayya mai taken presidential conditional grant scheme (pcgs) hakan yasa muka tattara maku bayanai domin amsa maku wadannan tambayoyin. 

Ahmed el-rufa'I idiris mawallafi a shafin facebook na nigerians youths opportunities ya amsa tambayoyinku kamar haka:

"Shirin tallafin 50k sau daya ne ko da mutum ya samu sau biyu a kwana a tasha wata rana zai ga gwamnati ta cire 50k dinta."

Ya kuma kara da cewa 

"Duk wanda ya shiga yanar gizon fg-loan-grant ya sanya bayanin sa bvn/nin number zai samu wannan tallafi 50k ya jira lokaci kawai. Haka idan sunan da ke kan bvn naka ya banbanta dana account number dinka zai wahala ka samu payment. "

Yana da kyau mu sani cewa "Satin da zamu shiga za'a cigaba da biyan tallafin 50k ga yan najeriya masu rabo."

Tambaya: shin ko zamu halarci wajan tantancewa bayan mun samu tallafin mu? 

Amsa: duk wanda aka turawa da sakon daga bank of industry kuma ya samu tallafin 50k din ba sai yaje yin data campture.

Allah yasa mu dace baki daya. 

1 Response to "Idan Ka Cike Tallafin N50,000 Na Gwamnatin Tarayya Daure Ka Karanta Wannan Sako"