-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Sabon Tallafin Da Aka Bude: Gwamnatin Tarayya Ta Sake Kirkiro Wani Shiri Ton Tallafawa Wa Yan Nijeriya Da Jari Mai Suna Consumer Credit Scheme

Mai magana da yawun shugaban kasa Ajuri Ngelela ya bayyana cewa za a rufe manhajar rijistar shiga cikin shirin ranar 15 ga watan May din nan mai zuwa

Duk masu sha'awa za su iya ziyarar adireshin yanar gizo da aka buɗe don bayar da tallafin kamar haka;

 www.credicorp.ng

Akwai kusan matakai 5 da suka shimfida wajen cike neman shirin, har zai kawo ka in da za ka sa NIN number dinka, daga karshe kuma za su  nuna maka inda za ka dauki hotonka a tsarin selfie, da ka yi zai sa maka akamar ✅ Thank you for expressing interest, daga nan sai dai a jira in da rabo sai dai ku ji kudi sun shigo account dinku garam! 

Allah Ya bada sa'a, a taimaka a yada don wasu su karu.

0 Response to "Sabon Tallafin Da Aka Bude: Gwamnatin Tarayya Ta Sake Kirkiro Wani Shiri Ton Tallafawa Wa Yan Nijeriya Da Jari Mai Suna Consumer Credit Scheme"

Post a Comment