-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Abubuwanda Yakamata Budurwa Tayi Kafin Aure

Abubuwanda Yakamata Budurwa Tayi Kafin Aure

Abubuwanda Yakamata Budurwa Tayi Kafin AureRayuwar budurci, kafin aure. Yar uwata niyyarki ta aure karya kasance za kiyi shi ne domin kawayenki su gani suce kin auri hadadden gaye, ko kin auri  me nera, gidan kankara mota se wanda kika so zaki hau lefe kuwa akwati shabiyu amota, sadaki kaji ana dubu Dari biyar ko biyu, miji ya zamo irin hadaddan nan, gurin diner kuwa daza a kama karshen makura wajen burgewa da tsada, to duk wanan ba shine Aure ko  iya kwanciyar hankali dajin dadin sa ba, ki tsaya kiji ki fahimci irin saurayin da ya kamata ki saurara.

kwanciyar hankali yana cikin auran,

Wanda kike kaunar sa yake kaunarki don Allah

saurayi na gari shine wanda idan yana son mace yana neman izini gurin iyayenta domin sanin gaskiyar da yazo da ita,

Saurayi nagari shine Wanda baya yiwa budurwa karya domin ta soci, yana bayyana mata gaskiya yadda yake batare da ya boye ainihin yadda yakeba, 

Saurayi arziki shine me kaucewa duk wasu kalamai na rashin da a, da rashin mutunci da zantuka marasa makama da karairayi,

Saurayi na gari kalamansa cike suke da girmamawa wanda ga wanda yake so da kiyaye dokokin sha ri a, cikin duk zancen da zeyi da sauran zancen soyaiya,

Saurayi na gari me kyautane da ihsani ga wacca yake nufin aure ba kyauta ta almubazzaranci ko haddasa zargi ba yakan yi kyauta kafin tambaya da zarar ya fahimci hakan,

Saurayi na gari 

Saurayi na gari baya son mace don surar jikinta ko wani sashe na jikinta se domin Allah da kyakyawar niyya,

Saurayi nagari saurayi na gari yana girmama da mutunta wadda yake so domin wacca yake so ba abun cin mutunci bace ko wulakantawa,

Saurayi na gari shine Wanda damuwarsa damuwarki ce, da dukkan al amuranki, aboki amini dan uwa kuma masoyi kuma mahaifi, 

Saurayi nagari kamili me manufa arayuwa meyin aure don Allah ba don ko zallar  sha awaba.

Wanan shine namijin da zaki dinga hatta  tsayiwar dare domin Allah ya baki shi, amma idan kika aure sabanin wanan uhm, idan kuma Allah ya hada  miki duka me abin duniya da muka ambata dafarko da kuma irin wadanan kyawawan halayyen masu kyau to kin samu kaske kan haske

Kalaman soyaiya masu dadi, sakon text da safiya.

Amincin Allah ya tabbata ga ma abociyar kyauwu mai haskawa da fatan kin tashi cikin koshin ya sahibaty, inaso najiki cikin koshin lafiya kafin na futa, don Allah idan kin tashi kinga text dina ki faramin murmushin nan naki mai haskawa duk da ban ganiba nasan zanji dadi kuma zanyi farin ciki domin farin cikinki shine nawa, idan kin tashi kada ki manta kici abinci da wuri kada olcer ta kama minke my dear ki kulamin da kanki sosai kinji, baby kada ki bari maza Su dinga kalleminke kinji, se na dawo by by dear see next.

0 Response to "Abubuwanda Yakamata Budurwa Tayi Kafin Aure"

Post a Comment