-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Masu Kwalin Sakandare, NCE, Diploma, HND, BSc. da MSc. an Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Ƙungiyar Agaji ta Save the Children

Masu Kwalin Sakandare, NCE, Diploma, HND, BSc. da MSc. an Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Ƙungiyar Agaji ta Save the Children

Masu Kwalin Sakandare, NCE, Diploma, HND, BSc. da MSc. an Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Ƙungiyar Agaji ta Save the Children

Save the Children na daya daga cikin manyan Ƙungiyoyi masu zaman kansu a Najeria da ta himmatu akan yara mabukata, Ƙungiyar na gudanar da shirye-shirye a cikin kasashe sama da 120. Domin ceto yara Ƙanana daga cikin yunwa, matsanancin hali, fafutukar kwato musu hakkinsu, taimaka musu su cika damarsu. 

Ƙungiyar agaji ta Save the Children tana aiki a Najeriya domin daya daga cikin yara biyar a Najeriya na mutuwa kafin ya cika shekaru biyar. Kimanin kashi 40 cikin 100 na yara ba sa zuwa makaranta kuma dole ne su yi aiki don su rayu yayin da kusan yara miliyan 2 suka rasa iyaye ɗaya ko duka biyu a kamuwa da cutar AIDS.

A yanzu Ƙungiyar agaji ta Save the Children ta bude shafin daukar sabin ma'aikata a bangarori daban-daban kamar yadda zaku gani a kasa. 

1. Monitoring Evaluation Accountability and Learning Officers – Adamawa

   - Latsa nan domin cikewa: https://hcri.fa.em2.oraclecloud.com/hcmUI/CandidateExperience/en/sites/CX_1/job/6523?utm_source=MyJobMag


2. Monitoring Evaluation Accountability and Learning Coordinator - Benue (Adikpo)

   - Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/686427


3. Livelihood Officer - Benue (Adikpo)

   - Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/686428


4. Livelihood Officer - Adamawa (Mubi)

   - Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/686429


5. Livelihood Officer - Cross River (Ogoja)

   - Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/686430


6. Livelihoods Officer - Adamawa

   - Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/686431


7. Advocacy and Campaigns Officer

   - Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/686432


8. MEAL Officer

   - Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/686433


9. Safeguarding Officer - Adamawa

   - Latsa nan domin cikewa: https://www.myjobmag.com/apply-now/686434


Allah yasa mu dace baki daya 

0 Response to "Masu Kwalin Sakandare, NCE, Diploma, HND, BSc. da MSc. an Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Ƙungiyar Agaji ta Save the Children"

Post a Comment