-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ina Masu Bukatar Aikin Direba an Buɗe Shafin Daukar Direbobi a Hukumar Lafiya Ta Duniya (Who) - Driver (Roster) at World Health Organization (WHO)

Hukumar Majalisar Dinkin Duniya tana aiki don inganta kiwon lafiya, kiyaye lafiyar al'umma na duniya da kuma yiwa marasa galihu hidima.

Aikin direbobin zai guda na ne a jahohi kamar haka Nigeria-Enugu, Nigeria, Nigeria-Bauchi, Nigeria-Damaturu, Nigeria-Kano, Nigeria-Port Harcourt, Nigeria-Sokoto, Nigeria-Katsina, Nigeria-Kaduna, Nigeria-Zamfara, Nigeria-Minna, Nigeria-Nsukka, Nigeria-Jos, Nigeria-Calabar, Nigeria-Lagos, Nigeria-Jigawa, Nigeria-Ibadan, Nigeria-Benin City, Nigeria-Umuahia, Nigeria-Maiduguri

Yadda zaku cike

Domin cike wannan aikin latsa shafin yanar gizo gizo dake a kasa 

https://careers.who.int/careersection/ex/jobdetail.ftl?job=2402769&tz=GMT-05%3A00&tzname=America%2FChicago&utm_source=MyJobMag

Allah yasa mu dace baki daya 

0 Response to "Ina Masu Bukatar Aikin Direba an Buɗe Shafin Daukar Direbobi a Hukumar Lafiya Ta Duniya (Who) - Driver (Roster) at World Health Organization (WHO)"

Post a Comment