-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ayyuka da Aka Bude a Kungiyar Agaji ta Red Cross ta Najeriya (NRCS) - Yadda Zaku Cike

Ayyuka da Aka Bude a Kungiyar Agaji ta Red Cross ta Najeriya (NRCS) - Yadda Zaku Cike

Ayyuka da Aka Bude a Kungiyar Agaji ta Red Cross ta Najeriya (NRCS) - Yadda Zaku Cike

An kafa kungiyar agaji ta Red Cross ta Najeriya a shekarar 1960, kuma tana da hedikwatarta a Abuja. Tana da masu aikin sa kai sama da 500,000 da ma'aikata na dindindin 300 a fadin kasar. Kungiyar agaji ta Red Cross ta Najeriya (NRCS) an kafa ta ne ta hanyar dokar majalisa. Wannan dokar ta nuna cewa gwamnatin tarayyar Najeriya ta amince da NRCS a matsayin kungiyar agajin sa kai ta al'umma, mai taimakawa tare da tallafawa hukumomin gwamnati a yankunan kasar. 

Kungiyar ta bude sabin gurabun aiki a yankunan Jahar Yobe, masu bukatar aikin zasu tura CV ɗin su zuwa wannan adireshin email kuma su tabbatar da sun bayyana aikin da suke bukata a matsayin title na adireshin: branchrecruitment@redcrossnigeria.org.

Karin haske: https://www.myjobmag.com/jobs/jobs-at-nigerian-red-cross-society?utm_source=newsletter&utm_medium=email&utm_campaign=email

Ayyuka da aka bude 

1. Branch Secretary

2. Branch Finance and Administrative Officer

3. Branch Disaster Management Officer

4. Branch Health and Care Officer

5. Branch Resource Mobilization and Training Officer

6. Branch Communications and PMEAL Officer

7. Branch Restoring Family Links (RFL) Focal Person

8. Branch Driver

9. Branch Security Guard

10. Divisional Secretary, Karasuwa

11. Divisional Secretary, Geidam

12. Divisional Secretary, Gujba

13. Divisional Disaster Management Officer, Karasuwa

14. Divisional Disaster Management Officer, Geidam

15. Divisional Health Officer, Karasuwa

16. Divisional Disaster Management Officer, Gujba

17. Divisional Health Officer, Geidam

18. Divisional Health Officer, Gujba

Allah yasa mu dace baki daya

1 Response to "Ayyuka da Aka Bude a Kungiyar Agaji ta Red Cross ta Najeriya (NRCS) - Yadda Zaku Cike"