-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Daukar Ma'aikata a Kamfanin Dangote

Daukar Ma'aikata a Kamfanin Dangote

Daukar Ma'aikata a Kamfanin Dangote

Rukunin kamfanoni na Dangote ko Dangote Group kamfani ne na hadaka a Najeriya mallakin Alhaji Aliko Dangote. Shi ne babban kamfani a yankin Afirka ta yamma kuma daya daga cikin manya a nahiyar Afirka. Kuma Kamfanin ya samar wa da mutane aikin yi a kalla sun kai dubu dari uku 300,000.

A yanzu haka kanfanin ya bude shafin daukar ma'ikata a bangarori daban-daban kamar yadda zaku gani a kasa, idan kuna da bukatar aiki a kamfanin ku nemi rukunin da yayi maku yakin ku latsa cikewa ko apply. 

1. HR Operations Analyst

Apply link address: https://jobs.workable.com/search?location=Nigeria&remote=false&selectedJobId=e3c12378-6c67-48f6-89be-d370f8e1604b


2. Category Buyer- Procurement Specialist

Apply link address: https://jobs.workable.com/search?location=Nigeria&remote=false&selectedJobId=05dd9050-59a4-4b5b-b05f-9e61035be3ff


3. Logistics Officer - Receivables (Supply Chain)

Apply link address: https://jobs.workable.com/search?location=Nigeria&remote=false&selectedJobId=557683e2-d369-407a-8b50-55d6189d715f


4. Corporate Finance Specialist

Apply link address: https://jobs.workable.com/search?location=Nigeria&remote=false&selectedJobId=1638e6f4-6e32-4003-85a1-a44f92151bf5


5. Business Continuity Management Analyst

Apply link address: https://jobs.workable.com/search?location=Nigeria&remote=false&selectedJobId=5146c04a-a0e1-482c-8aec-37ee04c9043d


6. AI Project Manager

Apply link address: https://jobs.workable.com/search?location=Nigeria&remote=false&selectedJobId=02a2cfd5-f0ef-481d-a83b-d54f156141b2


Allah yasa mu dace baki daya

0 Response to "Daukar Ma'aikata a Kamfanin Dangote"

Post a Comment