-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ƙungiyar Tallafin Shirin 3MTT ta Fara Rijistar Karbar Darussa/Horo a Coursera - Matakai Uku da Zaku bi Domin yin Rijista

Ƙungiyar tallafin Shirin na 3MTT  ta fito da Sauƙaƙan Matakai guda 3 waɗanda ƴan uwa za su iya Samun Darussan akan Coursera kyauta. A ƙasa akwai matakan da za a bi domin ɗaukar darussa:

Latsanan domin shiga shafin: https://app.3mtt.training/login

  • 1. A shafi na kwas, danna kan 'Yi rijista don Kyauta'(Enroll for Free)
  • 2. (Sign up)Yi rajista idan kai sabon shiga ne, idan kuma kana da account kayi login 
  • 3. Danna “Audit the course’” wanda ke kasan bayanin tsarin da aka nuna bayan ka shiga.
  • Bayan koyo, mai ba da horon da aka ba ku zai tallafa muku don karɓar satifiket ɗin ku.

Kuna da tambaya? 

0 Response to "Ƙungiyar Tallafin Shirin 3MTT ta Fara Rijistar Karbar Darussa/Horo a Coursera - Matakai Uku da Zaku bi Domin yin Rijista"

Post a Comment