-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D an Sake Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Gidauniyar New Incentives

Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D an Sake Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Gidauniyar New Incentives

Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D an Sake Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Gidauniyar New Incentives

Shirin New Incentives shiri ne dake tallawa marasa karafi domin ceto rayuwarsu daga kangi, shirin yana bayarda rigakafi ga kananan yara da kuma ceto su daga kalubalen yau da kulluma da dai sauransu. Shirin New Incentives yana aiki ne a Arewacin Najeriya a jahohi da suka hada da (Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna, da Kebbi).

Kamar yadda mukayi maku alkawari a baya na cewa dazaar sun bude shafin daukar sabin ma'aikata zamu sanarda ku. 

Duba da wannan damar haskenews.com.ng ta tattara ayyuka da aka bude a shafin New Incentives don haka wannan damace ga matasa masu shawar yinki da New Incentives musamman masu Masu Kwalin Sakandare (SSCE), Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc ko Ph.D.

Sabin ayuka da aka bude a Shirin New Incentives

1. Monitoring and Evaluation Officer (Internal & External)

   - Location: All Locations

   - Apply: Latsa nan domin cikewa 


2. Field Officers (entry-level)

   - Location: Bauchi State

   - Apply: Latsa nan domin cikewa 


3. Field Officers (entry-level)

   - Location: Gombe State

   - Apply: Latsa nan domin cikewa 


4. Field Officers (entry-level)

   - Location: Jigawa/Katsina/Zamfara State

   - Apply: Latsa nan domin cikewa 


5. Field Officers (entry-level)

   - Location: Kaduna State

   - Apply: Latsa nan domin cikewa 


6. Field Officers (entry-level)

   - Location: Kano State

   - Apply: Latsa nan domin cikewa 


7. Human Resources Manager

   - Location: Kano State

   - Apply: Latsa nan domin cikewa 


8. Senior Auditor

   - Location: Kano/Katsina/Jigawa/Bauchi State

   - Apply: Latsa nan domin cikewa 


9. Field Officers (entry-level)

   - Location: Kebbi State

   - Apply: Latsa nan domin cikewa 


10. Auditors

    - Location: Northeast & Northwest

    - Apply: Latsa nan domin cikewa 


11. Assistant Field Managers - Internal Vacancy (Multiple)

    - Location: Northeast

    - Apply: Latsa nan domin cikewa 


12. Assistant Expansion Manager (Internal)

    - Location: Northwest

    - Apply: Latsa nan domin cikewa 


13. Expansion Manager (Internal)

    - Location: Northwest

    - Apply: Latsa nan domin cikewa 


14. Field Manager (Internal & External Vacancy)

    - Location: Northwest

    - Apply: Latsa nan domin cikewa 


15. Field Officers (entry-level)

    - Location: Sokoto State

    - Apply: Latsa nan domin cikewa 


16. Field Officers (entry-level)

    - Location: Taraba State

    - Apply: Latsa nan domin cikewa 


Zaku iya sauke Guarantor Form anan

Latsanan domin sauke guarantor form


Allah Yasa Mu Dace Baki Daya

4 Responses to "Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D an Sake Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Gidauniyar New Incentives"

 1. Nacika amma bansamu guarantor fom ba yazasameshi

  ReplyDelete
 2. Ya zanyi acike guarantor form

  ReplyDelete
 3. Masha Allah, nacika Amma Banda yadda zancika garato form din ba.

  ReplyDelete
 4. jafarisyaku80@gmail.com

  ReplyDelete