-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Karin Bayani Akan Shirin Bayarda Tallafin N50,000 na Shugaban Kasa

Karin Bayani Akan Shirin Bayarda Tallafin N50,000 na Shugaban Kasa

Karin Bayani Akan Shirin Bayarda Tallafin N50,000 na Shugaban Kasa

Shirin bayar da rance da tallafi na shugaban kasa ga ‘yan kasuwa a najeriya (ciki har da kasuwancin Nano) a wani bangare na shirin shugaban kasa.mutane milyan ɗaya ne zasu ci gajiyar shirin 50k each, a wannan sabon program ɗin .

Daren jiya gwamantin tarayya ta rufe neman tallafi amma sashin neman neman rance yana bude masu bukata zasu iya nema ko zasu Dace Allah ya dacewar damu, kada kuyi wasa da wannan damar ayi hanzari a cike wannan tsarin don gudun abinda yafaru da wasunmu lokacin tsarin RRR .

Wajen cike wannan tallafin na N50,000. wajen sa Amount ku saka N50,000 wajen Business Value ku saka N200,000.

iyayen mu mata suna da kashi 70% daga cikin shirin ,matasa suna da kashi 10%daga cikin shirin,haka zalika nakasassu suna da kashi 5% ,yayin da sauran kashi 15% aka raba ga sauran alkalumma.

https://fedgrantandloan.gov.ng

https://grant.fedgrantandloan.gov.ng/apply


Ayi kokari acika kafin su rufe.


0 Response to "Karin Bayani Akan Shirin Bayarda Tallafin N50,000 na Shugaban Kasa"

Post a Comment