-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yadda Zakuyi Blue Verified tick na Facebook Account Naku

Yadda Zakuyi Blue Verified tick na Facebook Account Naku

Yadda Zakuyi Blue Verified tick na Facebook Account Naku

Dole sai Facebook ya saka ka a list domin ba generally Facebook account bane kwamfanin Meta yake bawa damar verified.

Idan kana son sanin cewa facebook account din ka yana cikin list din Blue badge Tick,Zaka shiga normal Facebook ka dau kan Profile naka Kamar yadda nayi screenshot ,cikin account naka mutukar kaga Meta Verified account dinka yana cikin wanda za'ayi mishi Verified .

Ko mutum ya duba Facebook settings dinka idan ka ga wajen da aka rubuta maka *Meta *Verified to ka chanchanta sai ka tura National I'd Card naka dole sunan da yake jikin National I'd Card naka shine akan facebook account naka bayan ka biya kudi 4500 ta hanyar amfani da ATM card dinka zaka iya samu idan sun Yarda da Identity naka .

idan Kuma babu inda facebook suka rubuta maka Meta Verified to kada ma ka damu kanka kake duba lokaci bayan lokaci irin duk karshin wata in Sha Allah zasu zabe Facebook account naka cikin Meta Verified.
Marubuci: Ahmed Rufai Idris .

0 Response to "Yadda Zakuyi Blue Verified tick na Facebook Account Naku"

Post a Comment