-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Matakin Farko na yadda zaka cika Application na New Incentives

Matakin Farko na yadda zaka cika Application na New Incentives

Matakin Farko na yadda zaka cika Application na New Incentives.Mutane da dama suna cike iya Form din farko ne wanda hakan zaisa suyi ta jiran a nemesu amma suji shiru.

To ga yadda tsarin cikawa yake yakamata ku tsaya ku natsu tukuna, da farko idan ka shiga link din zai numa maka photo kamar wancan mai kibiya din wanda nasa to ba iya na farkon kawai zaka cika ba.

Dole saika taba daidai inda nayi Arror din can inda aka rubuta Goggle Form idan ka tabashi zakaga wani form ya kara budewa zakaga inda zakasa Pull name da email da Phone dadai duk wasu tambayoyi da za'suyi maka idan ka gama sai kayi Submit.

Kanayin submit zakaga sun maida maka da respond a email dinka ma'ama zasu nuna maka duk abinda ka cika shine shaidar cewa application dika yayi daga nan saika jira idan allah yasa kanada rabo cikin dan kankanen lokaci zakaga sun tura maka da Test Assignment.

Amma idan kasan ka cika wancan form din na farko baka cika Na biyun ba to bazaka taba ganin sun nemeka ba saidai kaji shiru.

Haka kuma duk wanda yasan iya form din farkon can ne to yayi kokari ya sake komawa ya taba inda aka rubuta Goggle Form din can ya cika sauran form din shikenan kana gama cikawa zakaga sun tura maka Feedback a email dinka.

Kuci gaba da kasancewa da wannan Page domin samun ingantattun bayanai.

Yadda Zaku Cike

Domin Cike Wannan damar ku latsa shafin gizo-gizo dake a akasa

https://new-incentives.breezy.hr/

0 Response to "Matakin Farko na yadda zaka cika Application na New Incentives"

Post a Comment