-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Masu Kwalin Sakandare (SSCE), Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, ko MSc an Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Hukumar/Kamfanin DAI

Masu Kwalin Sakandare (SSCE), Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, ko MSc an Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Hukumar/Kamfanin DAI

Masu Kwalin Sakandare (SSCE), Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, ko MSc an Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Hukumar/Kamfanin DAI

Game da DAI

DAI Hukuma ce da aka gina domin kawo ci gaban duniya hukumar nada ofisoshi a Amurka, Burtaniya, EU, Najeriya, Pakistan, da Falasdinu da kuma gudanar da ayyuka a duniya baki daya. Aikin hukumar DAI ya hada da magance matsalolin ci gaban zamantakewa da tattalin arziki da ke haifar da toshewar kasuwanci, rashin ingantaccen shugabanci, da rashin zaman lafiya. 

Aiki a Hukumar DAI

Hukumar DAI a yanzu haka ta bude shafin daukar ma'aikata a bangarori daban daban da suka hada da:

  • Senior Monitoring, Evaluation, and Learning (MEL) Specialist
  • Gender Equality and Social Inclusion (GESI) Advisor
  • Public Financial Management (PFM) Specialist, Ebonyi
  • LGA Manager, Adamawa State
  • Administrative Assistant 
  • Administrative Officer
  • Procurement Specialist
  • State Team Lead, Sokoto 
  • Program Manager, Kebbi
  • Health Finance Specialist, Kebbi State
  • MEL Specialist, Kebbi State
  • Administrative Officer, Kebbi State
  • Driver and Logistics Assistant, Kebbi State

Abin Kula: idan kuka zo inda aka rubuta"Please select the position you are applying for" sai ku zabi bangarenda kukeda ra'ayin aiki akai 

Yadda Zaku Cike

Domin cike wannan damar ku latsa shafin yanar gizo-gizo dake a kasa

https://fs23.formsite.com/OLJTgx/rubyxzzjcr/index?utm_source=MyJobMag

DAI is a global development company with corporate offices in the United States, the United Kingdom, EU, Nigeria, Pakistan, and Palestine and project operations worldwide. We tackle fundamental social and economic development problems caused by inefficient markets, ineffective governance, and instability. DAI works on the frontlines of global development. Transforming ideas into action—action into impact. We are committed to shaping a more livable world.

DAI and its employees are committed to confronting racism and holding ourselves accountable for positive change within the company and in the communities, cultures, and countries in which we live and work. DAI is committed to attracting and retaining the best employees from all races and backgrounds in our continued effort to become a better development partner.

DAI upholds the highest ethical standards. We are committed to the prevention of sexual exploitation, abuse, and harassment as well as other ethical breaches. All of our positions are therefore subject to stringent vetting and reference checks.

Allah yasa mu dace


0 Response to "Masu Kwalin Sakandare (SSCE), Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, ko MSc an Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Hukumar/Kamfanin DAI"

Post a Comment