-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Game da Shirin New Incentives

Game da Shirin New Incentives

Game da Shirin New Incentives

Ga wadanda suke jahohin Sokoto, Zamfara, Katsina, Jigawa, Bauchi, Gombe. An dade da fara daukar ma'aikata wanda tuni sun dade da fara aiki wanda hakan yasa wasu zasuga sun cika amma suji shiru ba'a nemesu ba.

Duk wanda yake a wannan jahohin dana lissafa to dole sai jira REPLACEMENT ne saboda an dade da daukar ma'akatan

Shikuma yadda replacment yake idan ka cika zaka jira ne har sai an samu SLOT a wannan LG din daka cika to shine zaka sun nemeka tunda ana yiwa wasu Promotion wasu kuma suna ajewa wasu kuma zasuyi laifi a koresu.

Sannan tsarin replacement idan kaci sa'a a cikin satin daka cika ma zaka iya ganin an nemeka ba dole saika dauki wani lokaci ba.

Haka kuma duk wanda yasamu aka tura masa sakon Test Assignment to idan yasan bazai iya ba ya tuntubi wanda yasan ya iya suyi tare saboda wannan aikin kungiya ne koya kasamu matsala wajen cika wani abun to ba ruwansu bazasu nemeka ba.

Sannan kuma idan kayi submitting din Test Assignment dinka suna rubuta maka bayan sati biyu zasu nemeka to kusani ba dole sai anyi sati biyun ba wani lokaci kwana daya ko zuwa biyi da tura test dinka zasu iya nemanka wani lokaci kuma zaka iya wuce sati biyun kuma yadai danganta ne.

0 Response to "Game da Shirin New Incentives"

Post a Comment