Ana Neman Mai Kula Da Gidan Gonar Lonefa Integrated Farms akan Albashi Albashi: ₦50,000 - ₦100,000/wata
Monday, September 11, 2023
Comment
Ana Neman Mai Kula Da Gidan Gonar Lonefa Integrated Farms akan Albashi Albashi: ₦50,000 - ₦100,000/wata
Lonefa Integrated Farms Gidan Gona ne da samar da kaji, alade, kifi, noman amfanin gona, samar da abinci, da sauransu.
Albashi: ₦50,000 - ₦100,000/wata
Bayanin aikin
Jagoranci da sarrafa duk wani nau'in ayyuka a gonar ciki har da kula a samar da amfanin gona, sarrafa dabbobi, samar da abinci, kula da kayan aiki, rarraba albarkatu, sarrafa kaya, da kuma tabbatarda bin ka'idoji na gonar.
Yadda Zaku Cike
Domin cike wannan damar, ku aika da C.V naku a wannan imel: lonefafarm@gmail.com
Allah yasa mu dace, zaku iya samun karin bayani anan: Lonefa Integrated Farms
0 Response to "Ana Neman Mai Kula Da Gidan Gonar Lonefa Integrated Farms akan Albashi Albashi: ₦50,000 - ₦100,000/wata"
Post a Comment