-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
An Buɗe Form Na Zakkar Nan Da Ake Bayarwa A Duk Shekara "Lemu Zakat Empowerment Programme"

An Buɗe Form Na Zakkar Nan Da Ake Bayarwa A Duk Shekara "Lemu Zakat Empowerment Programme"

An Buɗe Form Na Zakkar Nan Da Ake Bayarwa A Duk Shekara "Lemu Zakat Empowerment Programme"

An bude shafin cike zakka na LEMU Zakat Empowerment Programme, LEMU zakace da ake bayarwa a duk shekara domin samar da horo na kasuwancin, jagoranci, da haɓaka sana'o'i domin samun ingantacciyar rayuwa ga al umma. 

Bayani akan Tsare-tsaren  Zakkar LEMU

  • Host/Shiryarwa: Lekki Muslim Ummah (LEMU)
  • Category/Bangarori: Training | Fellowships
  • Eligible Country/Kasar da Ta Cancanta: Nigeria 
  • Reward/Adadin Kyauta: N600,000 Seed Funding | Mentorship | Training Sessions 
  • Deadline/Ranar Rufe Cikewa: July 14, 2023/14 ga Yuli, 2023

Yadda Zaku Cike Zakkar LEMU

Je kai tsaye ka latsa shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa ku tambbatar kun cike kafin ranar 14 ga Yuli, 2023.

https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSeEj6ZiZ8GFRC2JBV5tsmaeH0HLQv6EP-Fi2OPmhK-EOab-8A/viewform?fbclid=IwAR2Ta5BJQyJQNZWhLa2gXpQsE37_FadwXUezY9_0CYJ9qizhKKe_QYWhq_s


Allah yada mu dace baki daya

0 Response to "An Buɗe Form Na Zakkar Nan Da Ake Bayarwa A Duk Shekara "Lemu Zakat Empowerment Programme""

Post a Comment