-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Labari Mai Daɗi ga Ma'aikatan Kidaya Census: Fassarar Jawabin Kwamishinan Tarayya na Hukumar Kidayar Jama'a (NPC ) na Ebonyi, Darlington Okereke

Kwamishinan Tarayya na Na Hukumar kidaya jama'a ta (NPC )a Ebonyi, Darlington Okereke, ya bayyana cewa nan ba da dadewa ba sabuwar gwamnati za ta kayyade sabuwar ranar kidayar jama’a da gidaje ta 2023.

A cewar Mista Okereke, hukumar tagama shirya dukkanin kayan aiki a shirye-shiryen na tinkarar kidaya jama'a ta kasa gaba daya idan aka tsayar da sabon ranar.

Okereke ya bayyanawa shugabannin kafafen yada labarai halin da ake ciki na shirye-shiryen kidayar jama’a da gidaje a wani taron karin kumallo da aka yi ranar Juma’a a Abakaliki.

“Aiki mafi muhimmanci da ke gaban hukumar shi ne ci gaba da karfafa dacewar wadannan ayyuka don samun nasarar gudanar da kidayar jama’a a shekarar 2023.

A halin da ake ciki, hukumar kula da Masu ƙididdiga'da masu sa ido suna gudanar da tantace adadin waɗanda Zasu yi aiki Wucin gadi na Hukumar kidaya jama'a ta kasa.

Hukumar ta sanar da cewa, ya zuwa yanzu, a shirye-shiryen kidayar jama’a na shekarar 2023, an kashe sama da Naira Biliyan 200 wajen siyan kayayyakin kidayar jama’a da kuma horas da ofisoshi.

Marubuci: ️Engr Zaharadden Adamu

0 Response to "Labari Mai Daɗi ga Ma'aikatan Kidaya Census: Fassarar Jawabin Kwamishinan Tarayya na Hukumar Kidayar Jama'a (NPC ) na Ebonyi, Darlington Okereke"

Post a Comment