-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yadda zaku duba sunayenku domin yin jarrabawar CBT ta Hukumar IMMIGRATION

Yadda zaku duba sunayenku domin yin jarrabawar CBT ta Hukumar IMMIGRATION

Yadda zaku duba sunayenku domin yin jarrabawar CBT ta Hukumar IMMIGRATION

Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa ta fitar da jerin sunayen yan takarar da aka zaba don yin jarrabawa CBT da za a yi a wannan watan 18 may 2023.

Hukumar Shige da fice ta kasa da Shawarar ci Duk masu nema da suka nemi aikin Wannan shekarar 2023 yanzu za su iya duba jerin sunayen su don tabbatar da ko an tantance su zuwa jarrabawar CBT 2023.

https://cdcfib.career/

Ana shawartar duk  yan takara su duba print out na na takar don sanin lokacin rubuta

2 Responses to "Yadda zaku duba sunayenku domin yin jarrabawar CBT ta Hukumar IMMIGRATION"