-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Sabin Code Na Kamfanin MTN: Code da Zaku duba Balance Nak

Sabin Code Na Kamfanin MTN: Code da Zaku duba Balance Nak

Sabin Code Na Kamfanin MTN: Code da Zaku duba Balance Naku

Kamar dai yadda kuka sani cewa Kamfanin MTN ya futarda sanarwa cewa zai canza tsare-tsare labobin sirri hakan yasa tsarin ya fara aiki a yau, domin samun sabin codes ku biyumu anan

Idan Zaku loda Kati, daga *555# yakoma*311#.

Idan Zakuyi Checking Balance, daga *556# yakoma *310#

Idan Zaku kira MTN Call center, daga 180 yakoma 300.

Idan Zakuyi Rance, daga *606# yakoma *303#.

Idan Zaku dakatar da wani Tsarin da kuke akanshi, daga *447# yakoma *305#. 

Idan Zaku siya data, daga *131# yakoma *312#.

Idan Zakuyi Taransifar Kati daga Layinku, daga *777# yakoma *321#.

Idan Zakuyi hada layinku da NIN Number, daga*785# yakoma *996#.

Yanzu haka Tsofaffin Codes din da Sababbin Duka suna Aiki, amma daga bisani za, a iya dakatar da Tsofaffin.

0 Response to "Sabin Code Na Kamfanin MTN: Code da Zaku duba Balance Nak"

Post a Comment