-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Daukar ma'aikata a kungiyar tallafawa marayu da zaurawa taken "Monitoring and Evaluation Officer at Widows and Orphans Empowerment Organization (WEWE)"

Kungiyar tallafawa marayu da zaurawa taken "Monitoring and Evaluation Officer at Widows and Orphans Empowerment Organization (WEWE)" 

kungiya ce mai zaman kanta a Najeriya (NGO). Manufar WEWE ita ce ƙarfafa al'umma, kiwon lafiya, samarda ruwa mai tsabta, samarda kananan ayyuka domin samun kudin shiga makaranta da sauraransu. Kungiyar a yanzu haka ta bude shafin bayarda tallafi da horo da zaikai adadin naira N100,000 a kowane wata don biyan kuɗin sufuri, abinci, abubuwan da suka faru, da ƙarin 20% na fensho da inshorar lafiya na ƙasa.

Yadda zaku cike wannan tallafin 

Masu sha'awar cike wannan tallafin su aika da cikakkiyen CV da Cover Letter(MS Word) nasu zuwa imel: mandeofficer@weweng.org

ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya

0 Response to "Daukar ma'aikata a kungiyar tallafawa marayu da zaurawa taken "Monitoring and Evaluation Officer at Widows and Orphans Empowerment Organization (WEWE)" "

Post a Comment