-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Hanya Mafi Sauki da Zakuyi N-POWER Validation Domin Samun Kuɗinku Cikin Sauki

Hanya Mafi Sauki da Zakuyi N-POWER Validation Domin Samun Kuɗinku Cikin Sauki

Hanya Mafi Sauki da Zakuyi N-POWER Validation Domin Samun Kuɗinku Cikin Sauki

Wadanda Basuyi Validation Din Npower Details Dinsu Suyi Kokari Suyi, Domin Yau ne Ake Tunanin Rufe Validation Din Kamar Yadda Hukumar Npower ta Sanar a Lokacin da Suke Amsa Tàmbayoyin Mutane a Shafinsu

Kusani Yin Validation ga Wadanda Ba'a Biyasu Kudinsu ba, ko Kuma Wadanda Amfara Biyansu Daga Baya Anka Daina Shine Zai Bada Damar a Biyasu a Yanzu

Hakika Duk Wanda Yayi Validation Matukar Yayishi Kamar Yadda Ya Kamata Za'a Biyashi Kudinsa Batare da Bata Lokaci ba, Don Haka Duk Wanda Baiyiba Yayi Kokari Yayishi

Wadanda Kuma Sunyi Sunyi Amma Baiyiba Zaku iya Yimuna Magana Sai Ayi Maku Akan Farashi Mai Sauki

Ga Ababuwan da Zaku Turowa

1. Npower I'd

2. Bvn

3. NIN

4. Account Number 

Sannan Kuma Kunada Damar Chanja Account Kubada Wanda Kukeso Ammafa Dole Sai Account Dinka Domin Baya Yuwa Kayi Amfani Dana Wani Amma idan Kanada Account Biyu ko Fiye da Haka Zaka iya Amfani da Duk Wanda Kakeso Acikinsu

0 Response to "Hanya Mafi Sauki da Zakuyi N-POWER Validation Domin Samun Kuɗinku Cikin Sauki"

Post a Comment