-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

NDLEA Zasu Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata a Ranar Lahadi 12 ga Watan Maris

NDLEA Zasu Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata a Ranar Lahadi 12 ga Watan Maris

NDLEA Zasu Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata a Ranar Lahadi 12 ga Watan Maris

Kamar yadda muka saba idan muka ga wani abun ci gaba ya fito wanda zai amfanar da al'ummar mu, Ga dama ta samu ga masu buƙata.

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta k'asa, NDLEA zata buɗe Recruitment Portal na ɗaukar sabbin ma'aikata, A ranar Lahadi 12 ga watan Maris ɗin 2023 idan Allah ya kai mu, Sai ku zauna cikin shiri ga Link ɗin nan 

www.recruitment.ndlea.gov.ng

Allah Ta'ala ya bawa masu rabo sa'a, Ƴan uwa dan Allah a sanar da matasan mu maza da mata domin su gwada ko Allahu zai sa su da ce.

Allah ya baiwa masu rabo sa'a 

ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya

0 Response to "NDLEA Zasu Buɗe Shafin Daukar Ma'aikata a Ranar Lahadi 12 ga Watan Maris"

Post a Comment