-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ana ci gaba da cike aikin NDLEA

Ana ci gaba da cike aikin NDLEA

Ana ci gaba da cike aikin NDLEA

Zuwa yanzu abunda ya bayyana kamar yanda zakuga misali a kasa portal din na NDLEA ya fara farfadowar da har zaka iya yin register ka fara saka details naka. 

Amma har yanzu akwai sauran matsalar domin portal din baiyi settling yanda ya kamata ba. 

Kuma wurin cikawar akwai local government dinda babusu. Misali zamfara haryanzu babu wata local government dake akwai a jikin inda zaka latsa local government. 

Shima wannan akwai yiyuwar yana cikin gyare gyaren da ya rage daga garesu. 

Shawara:- Yakamata duk wanda zai cika wannan ya samu natsuwa mi kyau wurin cikashi kokuma idan har wani zai cika masa to ya tabbatar wanda ya bawa aikin a gaban idonsa yakeyi kokuma yasan aikin da yakeyi. Domin har jamb registration number akwai inda sai ka sakata. 

Allah yasa adace yakuma bayarda nasara.

1 Response to "Ana ci gaba da cike aikin NDLEA"