Yadda Zaku Cike Aikin Sojan Sama Wato Nigerian Air force
Yadda Zaku Cike Aikin Sojan Sama Wato Nigerian Air force
Hukumar sojan saman Nigeria wato Nigerian Air force sun fara diban sabbin sojoji ga wanda suka gama karatun degree koj HND wato bawai na wanda suka gama secondary school bane na masu degree ne da kuma HND wato Direct short service commission
Wanda an bude portal dinne tun ran 19ga watan shabiyu 12 wato December sannan za a rufe wannan portal dinne ran talatin ka watan ɗaya 1 wato January 2023 na shekara mai zuwa don haka duk wanda yake sha awa zai ziyarci shafinnan domin cikewa https://nafrecruitment.airforce.mil.ng/ saika shiga inda aka rubuta DSSC ka danna kai ka bude profile sannan ka dawo ka sake ka cigaba da cikewa.
Daga cikin abunda ake buƙata yakasance bakada aure sannan kai ɗan Nigeria daga shekara ashirin zuwa shekara talatin sannan kanada second class upper division koh kuma credit daga makarantin da aka yadda dasu sannan dole yakasance ka karbi discharge certificate na NYSC dole saida shi zaka iya cikewa .
ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya
0 Response to "Yadda Zaku Cike Aikin Sojan Sama Wato Nigerian Air force"
Post a Comment