-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ƙidayar Al'ummar Najeriya na shekarar 2023 (Census 2023)

Ƙidayar Al'ummar Najeriya na shekarar 2023 (Census 2023)

Ƙidayar Al'ummar Najeriya na shekarar 2023 (Census 2023)

Hukumar ƙidayar Jama'a ta Najeriya wato National Population Commission (NPC) zata buɗe yanar gizo domin fara ɗaukar ma'aikatan wucin gadi da zasu gudanar da aikin ƙidayar Jama'a a shekara mai zuwa ta 2023.

Za'a buɗe yanar gizon ne ranar litinin mai zuwa 31/10/2022.

Guraben aikin da za'a dauka na wucin gadi wato Ad-hoc staff domin gudanar da aikin sun haɗa da:

1. Facilitators

2. Training Center Administrators

3. Monitoring and Evaluation Officers

4. Data Quality Managers 

5. Data Quality Assistants 

6. Supervisors 

7. Enumerators

Allah ya bada Sa'a. Amin

0 Response to "Ƙidayar Al'ummar Najeriya na shekarar 2023 (Census 2023)"

Post a Comment