-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Hukumar Kidaya ta kasa (NPC) Ta fara fitar da jerin sunayen wadanda aka dauka aikin Kidaya(Facilitators) na Shekarar 2023

Hukumar Kidaya ta kasa (NPC) Ta fara fitar da jerin sunayen wadanda aka dauka aikin Kidaya(Facilitators) na Shekarar 2023

Hukumar Kidaya ta kasa (NPC) Ta fara fitar da jerin sunayen wadanda aka dauka aikin Kidaya(Facilitators) na Shekarar 2023

Yanzu haka hukumar kidaya ta kasa ta fitar da jerin sunayen wadanda suka nemi aikin kidaya ta shekarar 2023 za'a fara gudanar da aikin, da fara tantance wadanda suka cancanta kamar yadda aka tsara a kasa.

 • Ranar farawa: Disamba 28th, 2022, zuwa Janairu 2nd, 2023.
 • Kwanan horo na zahiri: Janairu 3rd, 2023 zuwa Janairu 10th, 2023.

Wadanda suka nemi  su danna sunan jihar su don saukewa da sake duba jerin sunayen NPC na pdf. Haka kuma, wadanda ke sauran jihohin da har yanzu ba a fitar da jiharsu ba, su kasance tare da mu domin samun bayanai.

Kuna iya duba sunan jiharku a kasa domin duba sunayenku wadanda basuga na jiharsu ba subiyomu bashi suna iya shiga group dinmu na whatsapp domin samun ako wane lokaci.

 1. ABIA STATE
 2. ADAMAWA STATE
 3. AKWA IBOM STATE
 4. ANAMBRA STATE
 5. BAUCHI STATE
 6. BAYELSA STATE
 7. BENUE STATE
 8. BORNO STATE
 9. CROSS RIVER STATE
 10. DELTA STATE
 11. EBONYI STATE
 12. EDO STATE
 13. EKITI STATE
 14. ENUGU STATE
 15. FCT ABUJA
 16. IMO STATE
 17. GOMBE STATE
 18. JIGAWA STATE
 19. KADUNA STATE
 20. KANO STATE
 21. KATSINA STATE
 22. KEBBI STATE
 23. KOGI STATE
 24. KWARA STATE
 25. LAGOS STATE
 26. NASARAWA STATE
 27. NIGER STATE
 28. OGUN STATE
 29. ONDO STATE
 30. OSUN STATE
 31. OYO STATE
 32. PLATEAU STATE
 33. RIVERS STATE
 34. SOKOTO STATE
 35. TARABA STATE
 36. YOBE STATE
 37. ZAMFARA STATE

3 Responses to "Hukumar Kidaya ta kasa (NPC) Ta fara fitar da jerin sunayen wadanda aka dauka aikin Kidaya(Facilitators) na Shekarar 2023"

 1. Bauuchi stateda fitar sunan nayen su ne

  ReplyDelete
 2. What about supervisor Post is not Ready

  ReplyDelete