Anfitar da Sunayen Waɗanda Sukayi Nasarar Samun Aikin Sojojin Ruwan Najeriya(Nigerian Navy)
Sunday, December 4, 2022
Comment
Anfitar da Sunayen Waɗanda Sukayi Nasarar Samun Aikin Sojojin Ruwan Najeriya(Nigerian Navy)
Sojojin ruwan Najeriya sun fitar da sunan wad'an da sukayi nasara,
Rundunar sojin ruwan Najeriya ta fitar da sunayen wadanda suka yi nasara 2022.
Jerin ya ƙunshi sunan duk jihohin 36 da suka nema kuma suna cikin waɗanda suka yi sa'a da suka wuce
Rundunar Sojan Ruwa ta Najeriya za ta fitar da gwajin daga ranar 5 ga Disamba, 2022 zuwa 18 ga Disamba, 2022.
Domin Dubawa Latsa nan: https://www.joinnigeriannavy.com/successful-candidates/
0 Response to "Anfitar da Sunayen Waɗanda Sukayi Nasarar Samun Aikin Sojojin Ruwan Najeriya(Nigerian Navy)"
Post a Comment