-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Anfara Tura Sakon Nasara ga Waɗanda Suka Cike Aiki Hukumar Zaɓe

Anfara Tura Sakon Nasara ga Waɗanda Suka Cike Aiki Hukumar Zaɓe

Anfara Tura Sakon Nasara ga Waɗanda Suka Cike Aiki Hukumar Zaɓe

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa ta fara turawa wanda suka nemi aikin wucin gadi da hukumar zata dauka don gudanar da aikin zaben 2023 da sakon screening wasu zasuyi yau wasu Kuma gobe alhamis 29th December., 2022 

Zaa cigaba da turawa mutane sakon ga wanda basu gani ba su cigaba da jira insha Allahu.


Idan har Baku samu wannan sakoba to karku damu saboda ba kowace jahace Tafara Turawa Mutane Sakuna ba, tayiyu taku jahar bata Fara ba Kokuma yakasance su bazasu tura sakon ba kwata kwata saidai sakon email.


Kucigaba da kasance damu a Shafin www.haskenews.com.ng Domin samun ingantattun labarai Dangane da Daukar Ma'aikata, Tallafin karatu, Hukumomi masu zaman kansu dadai sauransu.

0 Response to "Anfara Tura Sakon Nasara ga Waɗanda Suka Cike Aiki Hukumar Zaɓe"

Post a Comment