-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Labari Mai Daɗi Ga Wadanda Suka Cike Tallafin Gwamnatin Tarayya Mai Taken"Project T-Max" : Za'a Gudanarda Training da Screening

Labari Mai Daɗi Ga Wadanda Suka Cike Tallafin Gwamnatin Tarayya Mai Taken"Project T-Max" : Za'a Gudanarda Training da Screening

Labari Mai Daɗi Ga Wadanda Suka Cike Tallafin Gwamnatin Tarayya Mai Taken"Project T-Max" : Za'a Gudanarda Training da Screening

Karin bayani game da Project T Max shiri ne domin bai wa mutane 15,000 ƙwarewa a cikin Jihohi 7; Ogun, Lagos, Edo, Enugu, Kaduna, Nasarawa & Gombe, daga Agusta zuwa Disamba 2022.

Makasudin wannan Shirin shi ne a samar da tsarin TVET na gaskiya, mai aiki kuma mai dorewa wanda zai wadata 'yan Najeriya fasahar kere-kere da sana'o'in da suke bukata domin su zama masu dogaro da kansu.

•duk wadanda suka yi nasara za a ba su certificate 

•Za a sanya zaɓaɓɓun adadin mahalarta masu nasara a cikin horon watanni 3 tare da ƙungiyoyi masu zaman kansu da na jama'a.

•Za a ba da fakitin farawa ga mahalarta waɗanda suka cika buƙatun da ake buƙata - kamar yadda muke da iyakataccen lambobi.

Game da wanda ba yan asalin jihar kaduna Kuma sun nemi shirin ku sani tun farkon shirin an sanar dace cewa jahohin bakwai 7 ne suka cancanta dasu nemi shirin amma mutane suka ki yarda har mutanan da suke jihar zamfara sokoto kano jigawa katsina hadi da borno dadai sauran su ,sun cika Shirin nan shiyasa jihar kaduna tafe yawan mutane da suka nemi shirin 121,261 Kuma iya mutane dubu biyu 2000 kawai zaa dauka .

Ku sani Shirin nan ba kamar Ng-Cares bane da kana wata jihar zaka iya cin gajiyar shirin , Abu biyu ne zai faru ga wanda ba yan asalin jihar kaduna ba .

1=Abu na farko dole in kuna son shiga cikin Shirin ku halarci tantancewar da zaa gudanar a wurin da aka sanar daku .

2=Abu na biyu Ko dai ku hakura da shiga cikin Shirin baki daya tunda ku ba yan asalin jihar bane kunga kun taimaki yan asalin jihar yawan mutane da suka nema zai ragu .

Ga wanda suka nemi shirin amma basu samu sakon SMS ko Email su ziyarci ma'aikatar koyar da sana'o'in dake kusa dasu inda aka turawa abokan su akwai lista din mutane aji a dubawa mutum idan na sunan shi sai ya gudanar da tantancewa .

https://tmax.ng/
ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya

0 Response to "Labari Mai Daɗi Ga Wadanda Suka Cike Tallafin Gwamnatin Tarayya Mai Taken"Project T-Max" : Za'a Gudanarda Training da Screening"

Post a Comment