Labari Mai Daɗi Ga Mutum 15,000 Da Zasuci Gajiyar Shirin Project T Max
Thursday, November 24, 2022
Comment
Labari Mai Daɗi Ga Mutum 15,000 Da Zasuci Gajiyar Shirin Project T Max
An fara tura sakon gayyata ga wanda suka samu nasarar gudanar da scerining zuwa matakin training karbar horo a jihar kaduna Project T Max shiri ne domin bai wa mutane 15,000 ƙwarewa a cikin Jihohi 7; Ogun, Lagos, Edo, Enugu, Kaduna, Nasarawa & Gombe, daga Agusta zuwa Disamba 2022.
Makasudin wannan Shirin shi ne a samar da tsarin TVET na gaskiya, mai aiki kuma mai dorewa wanda zai wadata 'yan Najeriya fasahar kere-kere da sana'o'in da suke bukata domin su zama masu dogaro da kansu.zaa gudanar da karbar horo ne har na tsahon wata uku .
Wanda aka zaba domin gudanar da karbar horo zaa biya su naira dubu biyar 5000 duk wata kudin zirga zirga zuwa karbar horo .
Zaa fara gudanar da karbar horo ranar litinin 28/11/2022.
0 Response to "Labari Mai Daɗi Ga Mutum 15,000 Da Zasuci Gajiyar Shirin Project T Max"
Post a Comment