-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Hukumar Haɓaka Fasaha ta Ƙasa (NITDA) tare da haɗin gwiwar Domineum Blockchain Solutions na Sanar da Bude Shirin NITDA Blockchain Scholarship, 2022

Hukumar National Information Technology Development Agency (NITDA) hadin gwiwa da Domineum Blockchain Solutions na sanar da bude NITDA Blockchain Scholarship, 2022 Scheme. Shirin an yi shi ne don horar da 'yan Najeriya 30,000 kan fasahar blockchain don habaka kwarewar aiki a cikin fasahohi masu tasowa.

Da yake sanar da shirin a ranar Blockchain-day na "Digital Nigeria" taron da aka gudanar a ranar 26 ga Oktoba 2022, Kashifu Inuwa CCIE, Darakta Janar / Shugaba na NITDA ya ce tallafin zai taimaka wajen "accelerate blockchain adoption in Nigeria and make Nigeria a global player in the blockchain industry” ya kuma kira ga yan Najeriya da shigo cikin wannan tsarin domin dogaro dakai.

Application zai bude daga 31st Oktoba zuwa 28th November, 2022 kuma za'a fara daga 1st December, 2022.

Kafar aikace-aikace: https://bit.ly/nbbs2022.

ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya

0 Response to "Hukumar Haɓaka Fasaha ta Ƙasa (NITDA) tare da haɗin gwiwar Domineum Blockchain Solutions na Sanar da Bude Shirin NITDA Blockchain Scholarship, 2022"

Post a Comment