Hukumar Haɓaka Fasaha ta Ƙasa (NITDA) ta Fitarda Sunayen Waɗanda Zasuci Gajiyar Shirin Blockchain Scholarship, 2022
Wednesday, November 30, 2022
Comment
Hukumar Haɓaka Fasaha ta Ƙasa (NITDA) ta Fitarda Sunayen Waɗanda Zasuci Gajiyar Shirin Blockchain Scholarship, 2022
Hukumar National Information Technology Development Agency (NITDA) hadin gwiwa da Domineum Blockchain Solutions na sanar da bude NITDA Blockchain Scholarship, 2022 Scheme. Shirin an yi shi ne don horar da 'yan Najeriya 30,000 kan fasahar blockchain don habaka kwarewar aiki a cikin fasahohi masu tasowa.
Da yake sanar da shirin a ranar Blockchain-day na "Digital Nigeria" taron da aka gudanar a ranar 26 ga Oktoba 2022, Kashifu Inuwa CCIE, Darakta Janar / Shugaba na NITDA ya ce tallafin zai taimaka wajen "accelerate blockchain adoption in Nigeria and make Nigeria a global player in the blockchain industry” ya kuma kira ga yan Najeriya da shigo cikin wannan tsarin domin dogaro dakai.
0 Response to "Hukumar Haɓaka Fasaha ta Ƙasa (NITDA) ta Fitarda Sunayen Waɗanda Zasuci Gajiyar Shirin Blockchain Scholarship, 2022"
Post a Comment